IQNA - Barzahu ita ce rayuwar da ke tsakanin duniya da lahira
Lambar Labari: 3492200 Ranar Watsawa : 2024/11/13
Masani dan kasar Jordan a wata hira da Iqna:
IQNA - Haka nan kuma yayin da yake ishara da irin cikas da al'ummar musulmi suke fuskanta wajen aiwatar da tarihin manzon Allah a cikin al'umma ta yau, Sheikh Mustafa Abu Reman ya jaddada cewa: A ra'ayina, wadannan cikas din su ne bambance-bambance masu sauki da ake samu a cikin karatun tafsirin ma'aiki. Da yawa daga malaman Sunna da Shi'a da masana tarihi sun rubuta tarihin wannan Annabi, amma dole ne mu yi la'akari da tarihin Annabi bisa hankali da abin da ke rubuce a littafin Allah.
Lambar Labari: 3491795 Ranar Watsawa : 2024/09/01
Tehran (IQNA) Rashad Abu Rass wani karamin yaro dan kasar Falasdinu, ya kammala haddar kur’ani mai tsarki a cikin tsawon watanni takwas, ya zama matashi mafi karancin shekaru da ya haddace kur’ani a Gaza a bana.
Lambar Labari: 3487339 Ranar Watsawa : 2022/05/25